Labaran wasanni kai tsaye kan abubuwan da ke gudana a duniyar wasanni a ranar Asabar da wadan da za a yi a Lahadi.